Wasu yan jam,iyyar NNPP anan kano sun shigar da karar wani tsohon shugaban karamar hukuma. Mutanen dai sun yi karar hon Abdullahi Garba Ramat tsohon shugaban...
Wata matashiya mai suna Messi Ageyo, ta nemi daukin mahukunta bisa yadda take zargin wani dan kasar waje da take aiki a gidansa ya sakar mata...
Zauren gamayyar jam’iyyun kasar nan ta kasa reshen jihar Kano IPAC, ya ce kuskure ne yin kantomomi a jihar Kano, a don haka, ya ja hankalin...
Shugaban karamar hukumar Birni Hon. Fa’izu Kamal Nama’aji Alfindiki, ya yi murabus daga kujerar sa ta karamar hukumar. Fa’izu Alfindiki ya bayyana hakan ne a shafinsa...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya karɓi shugabannin ƙananan hukumomi su 3 zuwa jam’iyyar NNPP da suka fito daga APC, sun haɗar da na...
Shugaban Ƙaramar Hukumar Madobi Alhaji Muhammad Lawan Yahaya, ya yi Murabus a yammacin yau Alhamis. Shugaban ya yi Murabus din ne, inda ya miƙa ragamar mulkin...
Malamin nan Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara, ya nesanta kan sa da mutanen da suke yunkurin daukaka kara a kan hukuncin da aka yanke masa a baya....
Yanzu haka wata kungiya mai suna “Yan Dangwalen Jihar Kano” ta rubutawa majalisar dokokin jihar Kano takardar neman rushe dokar kafa karin masarautu hudu da suka...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kudiri aniyar dora aikin titunan kilmo mita biyar-biyar na kananan hukumomin Kano 44, da gwamnatin Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso ta...
Shugaban karamar hukumar Ungogo Dake Jihar Kano, Injiniya Abdullahi Garba Ramat, ya yi murabus daga mukaminsa na shugabancin karamar hukumar a yau Litinin. Jami’in hulda da...