Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, al’umma su kara jajircewa da ibada a goman farko na...
Akalla gidajen Burodi 40 ne masu kamfanin suka rufe kayan su a Abuja, saboda tsadar kayan da ake samarwa da kuma biyan haraji da yawa. Ishaq...
An kama wasu ‘yan fashi guda biyu wadanda tsarin aikinsu shi ne yin amfani da babur masu kafa uku na kasuwanci wajen sa ido, suna yi...
Wata kotun shari’a da ke zamanta a Ningi hedikwatar karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin kisa ta hanyar jifa....
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce za ta gudanar da zanga-zanga na kwana daya, domin tilastawa gwamnatin tarayya biyan bukatun kungiyoyin da ke jami’o’i. Shugaban...
Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa, (NDLEA), Birgediya. Janar Mohamed Buba Marwa Mai Ritaya, ya kaddamar da cibiyar kiran waya na...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Human Right Network ta ce, abin takaici ne yadda a wannan lokacin ake samun iyaye mata suna cutar da ‘ya’yan...
Shugaban sashen kula da lafiyar al’umma da dakile cututtuka a ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dr. Ashiru Rajab ya ce, za a hukunta duk jami’an lafiyar...
Ana zargin wata rigima ta barke tsakanin jami’an hukumar KAROTA da kuma wasu gungun matasa a gadar karkashin kasa ta mahadar titin Sabon titin Panshekara. Wakilin...
An yanke wa mawakin R&B, R. Kelly, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari a ranar Laraba. Hakan ya biyo bayan hukuncin da aka yanke masa...