Wani magidanci a jihar Kano mai suna Umar Muhammad ya ce, akwai burgewa matuka, yadda al’ummar musulmi su ka yi shigar sababbin kaya yayin Sallar Idi....
Wani mutum mai suna Kamilu Aliyu Umar da ke yankin titin Jajira layin dakin Dari ya ce, za su ci abincin Sallah cikin tsari yadda ba...
Hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta ci tarar Najeirya tare da kakaba mata takunkumi kan rashin da’a da magoya baya da su ka yi a...
Shahararriyar mai gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na kasar Amurka, Oprah Winfrey, ta bayyana cewa, ta keɓe kanta a cikin gidanta, saboda tsoron kamuwa da...
Carlo Ancelotti ya zama mai horas wa na farko da ya lashe kofi a dukkanin manyan ƙasashe guda biyar na Turai, bayan da Real Madrid ta...
Kasar Saudiyya ta ce, ranar Litinin 2 ga watan Mayu a matsayin ranar Eid-el Fitr saboda ba a ga watan Shawwal ba. Sanarwar ta ce, ba...
An gurfanar da tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado, da karfe 12:15 na ranar Juma’a a...
Gidauniyar Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu da ke Kano, ta biyawa aƙalla ɗaurarru su kimanin 26 a gidan ajiya da gyaran hali na Kurmawa, yayin da...
Shahararren ɗan kasuwar nan haifaffen jihar Kano, ɗan asalin ƙasar Lebanon, kuma Shugaban ƙungiyar Ƙwarori mazauna Najeriya, Alhaji Tahir Fadhallah Rasuwa. Sanarwar da iyalan marigayin, Tahir...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp ya amince da tsawaita kwantiragin shekaru biyu, inda zai ci gaba da zama a kungiyar har zuwa shekarar 2026. Klopp,...