Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce za ta yi fito na fito da dukkanin wanda ya yi yinkurin tayar da tarzoma kafin, yayin da kuma...
Kotun kolin Nigeria ta sanya ranar juma’a 12 ga watan Janairu a matsayin ranar da za ta yanke hukunci tsakanin gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf...
Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC), ta kwace fasfo din tsohuwar Ministar aJin-kai, Betta Edu da magabaciyarta, Sadiya Umar-Farouq, kan...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da ministar jin ƙai, Betta Edu, daga mukaminta nan take. Bayanin hakan ya fito ne ta cikin wata sanarwa...
Wata Gobara da ta tashi a cikin wani Gareji dake yankin Wailari By Pass a karamar hukumar Kumbotso, ta yi sanadiyyar konewar wani matashi har ya...
Rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano ta ce, matashin da ake zargi da laifin kashe mahaifinsa da hotan bidiyonsa ya karade shafukan sada zumunta...
Kotun kolin kasar nan ka iya yanke hukunci ranar Juma’a 12 ga watan Janairu kan kujerar gwamnan Kano. Jaridar the nation ta ruwaito cewa Cikin jadawalin...
Kungiyar daliban kasar nan ta bukaci gwamnatin Najeriya, da ta sake nazarta matakin haramta digirin Jamhuriyyar Benin, a cikin kasar lura da yadda hakan zai shafi...
Ma’aikatar Ilimi ta jihar kano ta sanar da ranar komawa makaranta, domin fara daukar karatun zango na biyu, ga daliban makarantun kwana dama na jeka ka...
Majalisar Dokokin Kano ta ce fatan ta shine gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif yayi nasara a hukuncin da kotun kolin kasar nan zata yanke kan...