Mai unguwar Tukuntawa Alhaji Nuhu Abubakar Musa, ya yi kira ga al’ummar yankin da su rinka tallafawa marayu da marasa karfi da kayayyakin da za su...
Shugaban majalisar malamai na kasa Malam Ibrahim Khalil, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su kara himma wajen tallafawa masu bukata ta musamman, domin rage musu...
Kwamandan Bijilante na unguwar Hausawa dake yankin karamar hukumar Tarauni Inusa Muhammad Shahada, ya ja hankalin matasa da su kaucewa daukar kayan da ba na su...
Shugaban majalisar Malamai ta jihar Kano, Malam Ibarahim Khalil ya ce akwai gyare-gyare dangane da yadda a ke yin fim din Hausa. Malam Ibrahim Khalil ya...
Al’umma unguwar Maikalwa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka kan yadda wasu da ba a san ko suwaye ba su ka cinnawa makabarta...
Kungiyar ‘yan Bijilante ta kama wani katon Gardi da hijabi a cikin mata yayin sallar Asham a cikin wani masallaci dake yankin unguwa Uku ‘Yan Awaki....
Kungiyar tallafawa marayu da marasa gata ta jihar Kano ta ce, samar da hukumar marayu zai taimaka wajen ci gaba da tausayawa maraya a kano. Shugaban...
Daga unguwar Yalwa dake yankin Goron Dutse, layin Ƴan Kaɗi bayan gidan malam Nasidi Abubakar, a karamar hukumar Dala, wani matashi mai suna Saddiqu mai laƙanin...
Wani magidanci mai sana’ar tukin babur dn Adadaita Sahu da ya fito tun safe ya ke aiki, an yi zargin wasu matasan ‘yan Adaidaita sahun a...
Hukumar Hisba ta jihar Kano na tuhumar wani matashi a karamar hukumar Bebeji da yunkurin dukan mahaifin sa. Tun da fari dai matashin, an yi zargin...