Ana zargin wasu masu garkuwa da mutane ne sun sake yin garkuwa da mutane 10 a yankin Karji cikin jihar Kaduna, inda su ka bukaci kudin...
Ma’aikatar Lafiyar jihar Jigawa ta ce, za ta samar da mata masu karbar haihuwa domin magance matsalar karancin su a asibitoci musamman a lunguna. Babban sakataran...
Cibiyar bunƙasa dimukuraɗiyya ta CDD ta ce, duk wanda ya ci zaɓen gwamnan jihar Edo da a ka gabatar a jiya Asabar, ƙarfin kuɗinsa ne yasa...
Shugaban kamfanin mai na kasa NNPC Malam Mele Kolo Kyari ya ce, wasu daidaikun mutane ne kawai ke amfana da tallafin man fetur da gwamnati ta...
Rahotonni daga birnin Zazzau na cewa Allah ya yiwa Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris rasuwa ya na da shekaru 84. Wakilin gidan rediyon Dala Ibrahim Zariya...
Kwamandan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, ta kasa reshen jihar Kano, Dakta Ibrahim Abdul ya ce, duk lokacin da ya samu daya daga...
Kotu mai lamba 47, da ke rukunin kotunan majistret a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a Huda Haruna Abdu, wasu matasa biyu Yunusa Sunusi da kuma Muhammad...
Wata mata ta gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola a kan zargin bin gari tana yada...
Kotun majistret mai lamba 36, karkashin mai shari’a Umma Kurawa, ‘yan sanda sun sake gurfanar da matashin nan Muhammad Zulfalalu, wanda a ke yi wa lakabi...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero da ke jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge, ya ce, babu wanda ya cancanci ya sha romon dumukradiya kamar talaka,...