Wani malami da ke Kwalejin Ilimi a garin Abuja, Dr Auwal Saminu, dan ‘uwa ga wani matashi da ake zargin wasu matasa biyar sun kashe shi...
Gwamnatin Jihar Zamfara, ta nemi afuwa kan rufe kafofin yaɗa larabai shida da ta yi a jihar. Gwamnatin jihar ta bayar da umurnin rufe wasu kafofin...
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS, ta ce, hauhawar farashi ya yi tashin gwauron zabo da kashi 20, inda ake samun karuwar tsadar kayan abinci da makamashi...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta yi nasarar ta kama wasu ‘yan Caca da al’ummar wata unguwar ke zargin bata tarbiyar ‘ya’yan su. Daya daga cikin...
Al’ummar unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka dangane da sun wayi gari ana yanka filayen su ba tare da sanin...
Cibiyar yada labarai ta kasa da kasa (IPC) ta bayyana cewa ta damu da rufe wasu kafafen yada labarai da gwamnatin jihar Zamfara ta yi. IPC...
Shugaban kungiyar malaman Jami’o’i ta kasa, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce, mambobin kungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami’o’insu a ranar Litinin saboda ba su...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta kama wasu da ake zargin ‘yan Dije ne sun kuma dako kayan kidan na Dijen sun shiga sawun ‘yan Takutaha...
Dagacin Dorayi Babba da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, Alhaji Musa Badamsi Bello, ya ce, iyaye sai sun rinka kula da tarbiyar ‘ya’yansu, sannan...
Yayin da zaben 2023 ke kara karatowa, Mai martaba sarkin Kano na 14, Sanusi Lamido Sanusi na biyu, ya bayyana jam’iyya daya tilo da ya ke...