Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund Jadon Sancho tare da Achraf Hakimi ba za su fuskanci hukunci ba dangane da nuna matakin su...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Southampton, Ralph Hasenhuttl ya kara rattaba sabon kwantiragi a kungiyar ta Southampton. Ralph Hasenhuttl mai shekaru 52 dan kasar...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya ce ya ji dadi sakamakon dawowa da za a yi gasar Firimiya a ranar 17...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta tunkari takwararta ta Real Mallorca a wasan farko da za ta yi tun bayan tafiya hutun Coronavirus. Yanzu haka...
Mahukuntan gasar Laliga ta kasar Andulissiya wato Spain, sun tabbatar da cewa za a dawo gasar Laliga a ranar 11 ga watan Yuni mai kamawa inda...
Shugaban hukumar kwallon kafa na nahiyar turai, Aleksander Ceferuin, ya ce a baiwa kungiyar kwallon kafa ta Liverpool kofin Premier. Ceferin na wannan kalaman ne biyo...
Mahaifiyar mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, Pep Guardiola ta mutu sakamakon cutar Coronavirus da ta kama ta. Mahaifiyar ta sa mai suna...
Kungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshen jihar Kano, SWAN ta dakatar da taron ganawa da dake yi da masu ruwa da tsaki a cikin kungiyar...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta tabbatar da cewa za ta sayi dan wasan gabanta Odion Ighalo na kwantiragin din din din daga kungiyar sa....
Shugabanin masu gudanar da wasa na gasar cin kofin Barrisat M.A Lawal sun dakatar da gasar sakamakon cutar coronavirus. Sanarwar mai kunshe da sa hannun sakataren...