Jadawalin gasar Birgedier Sunday Cup 2020.
sakamakon wasa. Kano Lions Amo Boys 0-1 Ganduje Babes U-17 Wasannin da za a fafata. 18/3/2020 3- Karkasara utd vs Man Blue FA 2 by 4...
Za a fara wasannin kamar haka. Wasan farko 20/4/2020. Kwallon Bakan Dala 88.5 Whatsapp Group VS Porto Wudil A filin wasa na Wudil Utd Karfe 4:30pm...
Wasan zagaye na biyu na gasar cin kofin Barrista M.A Lawal. Za a yi wasan ne a ranar Laraba 8/3/2020 1 White Hart vs FC Sheshe...
A ci gaba da gasar cin kofin Barrista M.A Lawan. A ranar Alhamis ne kungiyar kwallon kafa ta Sharada United za ta barje gumi da CP...
Ahmed Rabi’u Darma Alhaji Fifa Cup wasan karshe Kungiyar kwallon kafa ta Kano Stars ta lashe gasar a was an karshe da a ka fafata a...
A ci gaba da gasar cin kofin kwamishinan gidaje da sufuri na jihar Kano mai taken Barista M.A Lawal Cup 2020. Wasan Alhamis 05-03-2020 1- Soccer...
A ci gaba da wasan sada zumunci da ke wakana kawaryar birnin Kano da kewaye. A yammacin ranar Laraba 4 ga watan 3 na shekarar da...
Kabiru Umar Baleria an haife shi ne a ranar 5 ga watan Afirilu a jihar Kano shekarar 1972, ya yi makarantar wasanni ta jihar Legas inda...
Ko yaushe ne ranar zaben shugaban magoya bayan Manchestoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake jihar Kano, ta ce za ta gudanar da zaben...