Tsohon dan wasan baya na Real Madrid, Roberto Carlos, ya yi imanin cewa kungiyar kwallon kafa ta Brazil ba kamar yadda ta ke a da ba....
Miguel Almiron da Eddie Howe kowannensu ya lashe kyautar gwarazan Premier na wata-wata a Newcastle United. Almiron shi ne Gwarzon dan wasan watan na Oktoba, kuma...
An dakatar da wani magoyin bayan kungiyar Leeds United, daga halartar duk wani wasan kwallon kafa na tsawon shekaru hudu, bayan ya zagi dan wasan West...
An saka Sadio Mane a cikin ‘yan wasan Senegal da za su buga gasar cin kofin duniya da za a yi a Qatar, duk da cewa...
‘Yan wasan Manchester City biyu Aymeric Laporte da Rodri, na cikin jerin ‘yan wasan da za su wakilci kasar Sipaniya a gasar cin kofin duniya, amma...
Liverpool mai rike da kofin Carabao, za ta kara da takwararta ta Manchester City a wasan zagaye na hudu na gasar. Liverpool ta tsallake zuwa zagaye...
Tsoffin ‘yan wasan gaba Luis Suarez da Edinson Cavani na shirin buga gasar cin kofin duniya na bana a karo na hudu a jere, bayan an...
Portugal ta fitar da ‘yan wasa 26 da za su kara da Super Eagles a wasan sada zumunta a Lisbon a ranar 17 ga watan Nuwamba....
An saka dan wasan tsakiya na Leicester James Maddison a cikin ‘yan wasa 26 da Ingila za ta wakilci kasar a gasar cin kofin duniya da...
An saka Romelu Lukaku a cikin ‘yan wasa 26 da Belgium za ta wakilci kasar a gasar cin kofin duniya ta Qatar, duk da raunin da...