Tsohon dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Henrik Larsson ya amince zai zama mataimakon sabon kocin Barcelona, Roland Koeman. Larsson tsohon dan wasan gaban...
Daniele Orsato dan ksar Italiya ne zai kasance alkalin wasan karshe na gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai da Paris Saint-German ta kasar Faransa za...
Mai horas da kungiyar Bayern Munich, Hansi Flick ya yarda da cewa dan wasan gaban kungiyar sa Serge Gnabry ya kusa zama dan wasan gaba mafi...
Dan wasan gefan bayan kungiyar Bayern Munich, Alphonso Davies, ya ce zuwa wasan san a karshe a gasar cin kofin kungiyoyin zakarun nahiyar Turai, mafarkin sa...
Mai rike da kambun gasar Firimiyar kasar Ingila, Liverpool za ta fara wasan ta na farko a gasar da kungiyar Leeds United a ranar 12 ga...
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund ta dauki dan wasan kungiyar Real Madrid, Reinier mai shekaru 18. Reinier, wanda ya rattaba kwantiragin shekaru biyu a matsayin...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya ce ya na sa ran kungiyar za ta yi sauri wajen ganin wasannin sada zumuncin da za ta yi...
A daren gobe Alhamis ne za a fitar da sabuwar jadawalin gasar Firimiyar kasar Ingila ta kakar 2020-21 wanda za a fara 12 ga watan Satumba...
Arsene Wenger dismissed a report claiming he had offered to take over as the Netherlands coach. Toshon kocin Arsenal, Arsene Wenger, ya karyata jita-jitar da a...
Barcelona ta nada tsohon dan wasan ta Ronald Koeman a matsayin sabon kocin ta bayan sallamar Quique Setien da ta yi. Koeman mai shekaru 57, ya...