Sashen bibiyar yadda a ke mu’amala da kudade a bankuna (NFIU) ya gabatarwa da kwamitin fadar shugaban kasa binciken da ya gudanar a kan dakatacce shugaban...
Kotun tafi da gidan ka na ci gaba da gudanar da aikin ta na hukunta ma su karya dokar kulle a jihar Kano. A zaman kotun...
Kotu mai lamba 72 karkashin mai shari’a Aminu Gabari dake unguwar Normand’s Land a jihar Kano, ta yankewa matashin nan Habu Jika dake Tudun Rubudi, na...
Mai magana da yawun gidajen ajiya da gyaran hali a jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa, ya ce har izuwa wannan lokaci ba kowanne gidan...
Kotun tafi da gidan ka mai zaman ta a Fagge karkashin mai shari’a, Ishak Abdu Aboki ta hori wani mutum da ya biya Naira dubu 18....
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai Shari’a, Aminu Gabari kotun ta fara sauraron wata shari’a wadda ‘yan sanda su ka gurfanar da wani mutum mai...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano (NBA) ta koka bisa yadda su ka ga cinkoson mutane a sashin bincike na ‘yan sandan SARS Kano. Sakataren...
A yunkurin ta na dakile yaduwar cutar Coronavirus gwamnatin jihar Kano ta fara sakin mutanen da a ke zargin sun aikata manyan laifuka domin rage cinkoso...
Mahukuntan gasar Laliga ta kasar Andulissiya wato Spain, sun tabbatar da cewa za a dawo gasar Laliga a ranar 11 ga watan Yuni mai kamawa inda...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai shari’a, Aminu Gabari ta sake aike matashin nan da a ke zargi ya saci Tukunya wajen zuwa wajen ‘yan...