A yayin da a ka shiga sabuwar shekarar musulunci, 1442 H, bincike ya nuna cewa wasu daga cikin al’ummar musulmi musamman matasa ba kasafai su ke...
Wasu matasa masu gudanar da sana’ar likin robobin Babura a kasuwar Wapa da ke karamar hukumar Fagge sun yi kira da matasa a kan su cire...
Gamayyar matasan Kano da ke gangamin dasa bishiyoyi a jihar Kano (Make Kano Green) ta dasa Bishiyoyi 1,567 a kananan hukumomi biyar a jihar. Babban jami’I...
Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 30 ga watan Yulin ko wace shekara a matsayin ranar abota ta duniya, da nufin wayar da kai da kuma...
Wani matashi mai sana’ar Dankali dake unguwar Chiranci a karamar hukumar Kumbotso ya kubuta daga hannun wani mutum da ake zargin dan damfara ne yayi yunkurin...
Kwamatin tantance Malaman makarantu na hukumar ilimi a matakin farko a Jihar Jigawa, ya bankado ma’aikatan da su ka yi manyan laifuka su kimanin 512 a...
Alamu sun nuna sanarwar sanya ranar rubuta jarabawar WAEC ta zo wa dalibai a ba zata, duba da yadda a ka rinka sanya ranar a na...
Al’ummar garin Jar kuka a jihar Kano sun nemi daukin mahukunta dangane fama da matsalar hanya da makaranta da asibiti da suka dade suna fama da...
Shugaban kungiyar sintiri ta Nijeriya Dr. Usman Muhammad Jahun ya ce, akwai bukatar dukkan jami’an tsaro a kasar nan a hada kai domin dakile rashin tsaro...
Wata kungiya a nan Kano mai suna mu hadu mu gyara, ta bayyana damuwarta kan yadda a ke cakuda masu manya da kananan laifi a wuri...