Gwamnatin jihar Kaduna ta dakatar da bikin ranar mata ta Duniya, da ta shirya gudanarwa a juma’ar nan har sai baba ta gani ɗungurun-gun. Kwamishiniyar jin...
Bayan wata ganawa da akayi tsakanin gwamnan Kano da kuma zauren hadin kan malaman jihar karshe an cimma matsayar sheik Aminu Ibrahim Daurawa zai koma kujerar...
Shugabar Asibitin yara na Khalifa Isyaka Rabi’u da ke jihar Kano, Dakta Binta Jibril Wudil, ta ce akwai buƙatar likitoci masu tasowa su fi mayar da...
Muƙaddashin shugaban hukumar sifiri ta Kano Line, Injiniya Abubakar Sadiq, ya ce, daga lokacin da ya shiga ofishin sa a watan Oktaban da ya gabata Zuwa...
Ƙungiyar nan da ta damu da abubuwa da suka shafi al’ummar arewacin ƙasar nan ta Northern Concern Soliderity Initiative, ta ce a shirye suke wajen bada...
Hukumar tsara burane ta jihar Kano ta ce, za ta fara gurfanar da masu Gini ko yanfilaye ba tare da sahalewar hukumar ba, bayan da ta...
Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta ce halin matsin rayuwar da al’umma suka samu kansu yanzu a ciki, ya sa yanzu haka suka fito da tsarin...
Gwamnatin Kano tace nan bada jimawa ba za’a daga likafar makarantar koyon aikin jarida a matakin farko wato BMC ta Goron Dutse zuwa tsarin Diploma. Mataimakin...
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci halayyar da wasu matasa suke nunawa a kowanne karshen wata na yin kwallon kafa a...
Hukumar kwashe shara da tsaftar muhall ta jihar kano (REMASAB), tayi Allah Wadai da yadda wasu marasa kishin jihar kano suke daukar nauyi tare da tunzura...