Yanzu haka gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya ce ma’aikatan gwamnatin jihar daga mataki na 1 har zuwa na 14 za su koma zuwa aiki kwana...
Yanzu haka kungiyar direbobi masu dakon man fetur ta kasa (NARTO) ta sanar da janye yajin aikin gama-gari da ta soma daga jiya Litinin 19 ga...
‘Yan kasuwar Mai karami Plaza dake daura da Malam Kato Square a jihar Kano, sun roki mahukunta kan su sa baki hukumar kula da lafiyar abinci...
Gamayyar jami’an tsaro a jihar Kano sun ba da tabbacin samar da cikakken tsaro a lokacin zaben cike gibi da za’ayi a karamar hukumar Gari, wadda...
Hadaddiyar kungiyar masu shirya fina-finai ta Mopan tare da hadin gwiwa da hukumar tace fina finai ta Kano sun ce sun karbi koken ‘yan masana’antar Kannywood...
Ƴan kasuwar magani dake jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan titin gidan gwamnatin jihar Kano, kan yadda suka ce an tilasta musu tashi...
Ƙungiyar motocin Sufuri da ɗaukar Ma’aikata ta kasa (RTEAN), ta Dakatar da shugaban tashar kwanar dawaki Chapel A, Alhaji Hamisu Danladi Baba, bisa zarginsa da ɓata...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci mahukunta da su kara himma wajen samar da hanyoyin wayar da kan al’umma ta yadda za’a...
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Universal Declaration of Human Rights Network dake nan Kano, ta bukaci ‘yan kasuwa da Kamfanoni da su yi abinda ya...
Limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci shugabanni masu dabi’ar nan ta boye Dala da zummar...