Dan Bindiga sanye da Hijabi, ya kashe wani jami’in ‘yan sanda a lokacin da suke aiki a kauyen Saki Jiki dake karamar hukumar Batsarin jihar Katsina....
Kungiyar sintirin Bijilante ta kasa reshen jihar Kano, karkashin Ubale Barau Muhammad Badawa, ta lashi takobin kakkabe bata garin da suke addabar mutane da kwacen wayoyi...
Hukumar tunkudo wutar lantari ta kasa TCN, ta bukaci mahukuntan jihar Kano da su tsaya kai da fata don ceto jihar daga cikin mawuyacin halin da...
Walin Kazaure, Sanata Dakta Babangida Hussaini ya bukaci ‘yan Najeriya da su kasance masu da’a tare da fatan samun ingantacciyar rayuwa a kasar nan. Dakta Babangida...
Rundunar ‘yan sandan jahar Kano, ta ce yanzu haka ta fara farautar wasu yan Damfara, da suke gabatar da kansu a matsayin Mambobin hukumar daukar ma’aikatan...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin fitaccen dan wasan Hausa na masana’antar shirya Fina-finan Hausa ta Kannywood Ali Nuhu, a matsayin shugaban hukumar...
Yau juma’a 12 ga watan Janairu kotun koli za ta yanke hukunci tsakanin Abba Kabir Yusuf da kuma Dakta Nasiru Yusuf Gawuna. Shari’a ce dai da...
Yayin da ya rage kwana daya kotun koli ta sanar da hukuncin gwamna a Kano, Kungiyar kare hakkin dan adam ta Universal Declaration of Human Right...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin sabbin mambobin kwamitin gudanarwa, a hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON. Ta cikin wata sanarwa da mashawarci...
Kotun kolin Nigeria ta sanya ranar juma’a 12 ga watan Janairu a matsayin ranar da za ta yanke hukunci tsakanin gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf...