Shugaban ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, Alhaji Ado Tambai Ƙwa, ya ja hankalin iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwarsu ta zama abar koyi...
An raba kyaututtuka yabo ga jami’an ƴan sandan da su ka gudanar da Musabaƙar Alkur’ani, wadda a gabatar a ranar Laraba, a shelkwatar rundunar ƴan sandan...
Wasu ma’aurata sun fara neman sulhu a tsakanin su, tun kafin su shiga cikin kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu. Matar ta garzaya gaban kotun...
Shugaban hukumar tace fina-fiani da Ɗab’i ta jihar Kano, Isma’il Na’abba Afakallah ya ce, hukumar tace fina-finai za ta ci gaba sa idanu a kan masu...
A na zargin wasu ɓata gari da ba a san ko su waye ba, sun afkawa wani matashi mai suna Abdul’aziz Bachirawa da sara da duka,...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Muhammad Saifullahi, wanda ake zargin sa da gudar wa ƴan matansa wayoyi idan...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da faruwar wani hatsari tsakanin wata motar ɗaukar ruwa wadda ta daki wani mai babur mai kafa biyu...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da tashin wata gobara a cikin wani gida da ke unguwar Kawon Mai Gari bayan Firamaren unguwar a...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gudanar da Musabaƙar karatun Alkur’ani mai girma karo na farko, wanda ya shafi jami’an ƴan sanda da su ka fito...
Wasu daga cikin ganau kuma mazauna yankin na kan titin Panshekara, dab da Ofishin hukumar Hisba, da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, sun ƙaurace wa bayar da...