Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA ta yi holin kayan mayen da ta kama daban-daban. Kwamandan hukumar a jihar...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ziyarci Makarantar yara ‘yan gudun hijira da ke Mariri domin basu tallafin kayan abinci da kuma...
Najeriya za ta karbi jimillar kudi kimanin dala miliyan 143 daga asusun duniya na tallafawa harkokin lafiya wato ‘Global Fund’ don ci gaba da yaki da...
Kungiyar ma’aikatan asusun kula da kananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF a jihar Kano, ta bukaci a rika taimakawa marayu domin rage musu radadin rashin...
Gwamnatin tarayya ta ce, malamai miliyan daya da ake da su ba za su wadatar da adadin daliban Najeriya da yawansu ya kai sama da miliyan...
Wani matashi mai sayar da kayan miya a jihar Kano, Zahradden Abubakar Hassan ya ce, karin farashin man fetur ya janyo tsadar kayan miya a wannan...
Kungiyar ‘yan Sintiri ta Bijilante ta kasa reshen jihar Kano ta ce, a shirye take domin dakile yawaitar kwacen waya musamman a kan baburan adaidaita sahu....
Wani mai sayar da kayan masarufi da ke kasuwar Dawanau a jihar Kano Malam Aminu Isma’il Muhammad ya ce, Masu wadatar da ke sayen hatsi a...
Al’ummar garin Dakasoye da ke karamar hukumar Garin Malam sun koka akan zargin kwace masu filin makabartar su da ake yunkurin yi. A zantawar su da...
Wani direban adaidaita sahu da ya gudu da kayan wasu fasinjoji mata a unguwan Na’ibawa bayan ya bukaci su sauka su tari daga cikin baburin nasa...