Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta tabbatar da tashin gobara a wani gidan mai dake tashar Kofar Ruwa a daren jiya Litinin. Gobarar ta tashi...
Alamu sun nuna sanarwar sanya ranar rubuta jarabawar WAEC ta zo wa dalibai a ba zata, duba da yadda a ka rinka sanya ranar a na...
Al’ummar garin Jar kuka a jihar Kano sun nemi daukin mahukunta dangane fama da matsalar hanya da makaranta da asibiti da suka dade suna fama da...
Kotun Majistret mai lamba 72 karkashin mai Shari’a Aminu Gabari taki amincewa da rokon wani lauya da ya yi a kunshin shari’ar da kwamishinan ‘yan sanda...
Gwamnatin jihar Jigawa ta hana gudanar da wasu bukukuwan al’ada bayan an dawo daga Sallar Idi a fadin jihar. Kwamishinan lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar...
Shugaban kungiyar sintiri ta Nijeriya Dr. Usman Muhammad Jahun ya ce, akwai bukatar dukkan jami’an tsaro a kasar nan a hada kai domin dakile rashin tsaro...
Shugabar kungiyar wayar da kan iyaye mata da sauran al’umma a kan yadda za’a dakile matsalolin da su ke damun mata, Hajiya Gambo A. Garba ta...
Ma’aikatar ilimi ta tarayya ta ce a ranar 4 ga watan Agusta na shekarar nan za a bude makarantu a fadin kasar nan. Cikin wata sanarwa...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 16, karkashin mai shari’a Nasiru Saminu, ta sanya ranar 17 ga watan gobe domin fara sauraron shari’ar Hon. Yusuf Abdullahi...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fito da kotun tafi da gidan ka da za ta rinka hukunta wadanda basa bin dokar sanya safar baki da...