Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wani matashi, a gaban kotun masjistret mai lamba 23, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, kan zargin hada...
Jami’an tsaron jihar Ogun na Amotekun, ta kama wani matashi mai suna Ibrahim Ismaila, bisa zargin laifin yin lalata da wata Akuya. An kama Ismaila mai...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana cewa, shiyyar Arewa maso Yamma da Kudu-maso-Yamma ne ke kan gaba wajen yin rajistar masu kada...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta gargadi ‘yan ƙasa game da wata hanyar yin rajista katin zaɓe na bogi da a ke yi...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi tsokaci kan kara hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Birtaniya da Najeriya, wajen lalubo hanyoyin da za...
Shugaban hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa FRSC, Dauda Biu, ya umarci kwamandojin hukumar na sassan jihohi 37, da su kama duk wani Babur bai yi rajista...
Al’ummar unguwar Lamido Crescent da ke karamar hukumar Nasarawa, a jihar Kano, sun ce, sun ji daɗin rufe gidan abincin da NDLEA ta yi saboda ɓata...
A wani zagayen jin domin jin ta bakin al’umma da gidan rediyon Dala FM Kano ya yi, a kan hutun sabuwar shekarar musulunci da gwamnatin jihar...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, ta ce, sun rufe gidan abincin da ake zargi bata kananan yara a...
Kungiyar daliban da suka kammala karatu matakin Digiri a jami’ar Bayero Kano, fannin adddinin musulunci da kuma shari’a, a shekarar 2022, ta ce, akwai bukatar dalibai...