Hukumar Hisba ta jihar kano na gayyatar dukkanin masu amfani da shafin sada zumunta na TikTok domin gudanar da zama a ranar litinin. Cikin wata sanarwa...
Babbar Kotun Jihar Kano ta tsare tsohon Manajan-Daraktan Hukumar Kayayyakin Noma ta jihar (KASCO), Bala Muhammad Inuwa kan zargin satar Naira biliyan 3.2 daga asusun gwamnatin...
Malamin addinin Musulunci dake nan Kano Malam Aminu Kidir Idris, ya shawarci al’ummar musulmi da su rinƙa kasancewa cikin kyakkyawar shigar tufafi yayin da zasu yi...
Majalisar wakilai ta ba Akanta Ganar din kasar nan AGF Mrs.Oluwatoyin Madein awanni 72 domin ta bayar da Rahoton yadda aka kasafta da kuma amfani da...