Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce ba za ta saurarawa ɓata garin da suka ce ba za’a zauna lafiya ba, a yayin bikin ƙaramar Sallah....
Hukumar kula da gidajen adana namun daji ta jihar Kano, ta ce, za ta tsaurara matakan tsaro a lokutan bukukuwan Sallah domin kare lafiya da rayuka,...
Hukumar kula da zirga zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA, ta ce za ta zuba jami’anta su 1500, domin sanya idanu a shagulgulan bikin ƙaramar Sallah,...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce za ta yi aiki, ba sani ba sabo ga duk wanda ya ce, zai tayar da hankalin al’umma ko...
An shiga ruɗani yayin da aka yi zargin wani matashi da kashe ƙannensa mata su biyu a unguwar Hausawar Mandawari da ke jihar Kano. Tuna fari...
Babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya shawarci al’ummar Musulmi da su gujewa sakacin yin Ibada a cikin sauran ranakun azumin...
Yanzu haka kwamitin ganin wata na Fadar mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya buƙaci al’ummar musulmin ƙasar nan da su fara duban...
Shugaban jam’iyyar APC, na ƙasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya soki lamirin matakin kafa kwamitin binciken gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya kafa akan...
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da karar tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, da matarsa Hafsat Umar, da wasu mutane shida a gaban kotu, bisa zarge-zarge...
Kwamitin samar da tsaro na unguwar Tukuntawa da kewayen ta, ya samu nasarar kama wani Dattijo bisa zargin da kama dabbobin mutane yana yankawa a cikin...