Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu mutane biyu da ake zargin masu safarar miyagun kwayoyi ne a kauyen Yandutse da ke karamar hukumar Ringim....
Lionel Messi na Paris Saint-Germain da Diogo Costa na Porto, da dai sauransu, sun shiga kungiyar gasar zakarun Turai na wannan makon. Hukumar kula da kwallon...
Wani tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Young Progressives Party, YPP, kuma yanzu mamba a jam’iyyar All Progressives Congress, APC, Adamu Garba, ya yi kira...
Babbar kotun jihar Kano mai zaman ta a Miller Road karkashin jagorancin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji, ta sanya ranan 16 da 17 da kuma 18...
Hukumar kula da kwallon kafa ta Afirka CAF ta sake bude shirin karbar bakuncin gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2025. Tuni dai hukumar kwallon kafar...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Frank Leboeuf ya yabawa Erik ten Hag saboda hukunta Cristiano Ronaldo da ya yi. A cewar Leboeuf, Ronaldo...
Gwamnan Babban banki na kasa CBN, Godwin Emefiele, ya tabbatar da cewa, bankin zai sauya fasalin wasu kudaden takardu guda uku. Ya ce babban bankin ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yaba da gudunmawar da kungiyar ‘yan Najeriya mazauna ketare ke bayarwa wajen daga martabar kasar a kasashen waje, bayan da aka...
An yi waje da tawagar kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya wadda ake yi mata lakani da Flamingos daga gasar cin kofin duniya ta mata...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kawo karshen rade-radin da ake yi na cewa zai janye takarar...