Matashin dan asalin karamar hukumar Gashua ta jihar Yobe, yazo jihar Kano ne saboda ya na kaunar jarimar Kannywood, Maryam Yahaya, inda ya nemi ganin ta,...
Na’ibin Masallacin Juma’a na Shekh Abubakar Dan Tsakuwa dake unguwar Ja’en Yamma (B) Ring Road a jihar Kano, Mallam Muhammad Mahmud Isah, ya ja hankalin al’ummar...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Mallorca ta fada ajin ‘yan dagaji bayan da ta yi rashin nasara a hannun Granada da ci 2-1 har gidan ta....
Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Birmingham City dake kasar Ingila, Jude Bellingham ya tafi kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund dake kasar Jamus domin...
Real Madrid ta kawo karshen gasar La ligar Spain ta shekarar 2019/2020, bayan da ta samu a hannun Villarreal da ci 2-1. Karim Benzema ne ya...
Mahukunta sun dakatar da ‘yar wasan tseren gudun famfalaki ta kasar Amurka, Deajah Stevens daga halartar wasannin tsalle-tsale da guje-guje na kasar Tokyo wanda za a...
Kasar Ingila da Wales za su fafata a wasan sada zumunci a ranar 8 ga watan Oktoba a filin wasa na Wembley. Sai dai wasan za...
Kungiyar dalibai ta kasa reshen jihar Kano (NANS) ta baiwa ma’aikatar ilimi wa’adin kwanaki 7 da ta tsayar da ranar da za a koma makarantu a...
Gwamnatin tarraya ta amince da tsarin sarrafa shara da robobi da nufin bunkasa tattalin arziki Nijeriya da kuma samarwa matasan kasar aikin yi. Ministan muhalli, Alhaji...
Wata babbar kotun jihar Kano da ke zaman ta a karamar hukumar Ungoggo ta yanke hukuncin dakatar da kansilolin karamar hukumar Rogo daga daukar duk wani...