Kungiyar tallafawa kasahe masu tasowa ta EQUAL ACCESS INTERNATIONAL ta nu na gamsuwar ta kan yadda gidajen rediyo Freedom da Dala suke gabatar da shirye-shiryen ci...
Kungiyar dalibai masu karantar fannin lafiya a Nijeriya ta baiwa hukumar kula da jami’in kasar nan wa’adin makwanni biyu da ta kawo karshen yajin aikin da...
Hukumar Kasar Saudiyya ta dakatar da shika kasar don gudanar da ibadar aikin umara a wani mataki na kaucewa yaduwar cutar corona virus. Wakilinmu Ahmda Garzali...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba daya karkashin jagorancin babban jojin jihar mai shari’a Nura Sagir Umar, ta ci gaba da sauraron karar nan da dattawan...
Jami’ar kimiyya da fasaha ta Kano dake Wudil (KUST) ta karawa daliaban jami’ar da ma masu niyar yin karatu a ciki kudin makaranta. Jami’ar ta kara...
Kabiru Umar Baleria an haife shi ne a ranar 5 ga watan Afirilu a jihar Kano shekarar 1972, ya yi makarantar wasanni ta jihar Legas inda...
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya haramta yin barace-barace a fadin jihar Kano baki daya. Ganduje, ya tabbatar da hakan ne, a wani taro...
Babbar kotun tarayya mai lamba biyu dake zaman ta unguwar Gyadi-Gyadi karkashin mai shari’ah, A.O Aguata ta umarci hukumar Hisba da kwamandan ta da kuma dagacin...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta Kasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta kama wasu tarin jabun magunguna a wani shago dake Janbulo a kasuwar...
Guggun matasan da a ke zargi sun farwa ‘yan sintirin yankin unguwar Danbare Da yankin karamar Hukumar Kumbotso da tsakar daren ranar Lahadi da misalin karfe...