Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta tabbatar da kama hamshakin attajirin nan da aka yi harkalla a cikin cinikin tramadol...
Yayin da duniya ke bikin ranar zazzabin cizon sauro na bana, hukumar lafiya ta duniya WHO, a ranar Lahadin da ta gabata ta bukaci Najeriya da...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce, jam’iyyar PDP za ta baiwa jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Tinubu tikitin takarar shugaban kasa idan ya koma...
Hukumomin kasar Saudiyya sun ware wa Najeriya kujerun maniyyata 43,008, domin gudanar da aikin hajjin shekarar 2022. Shugaban Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON), Alhaji Zhikrullah Kunle...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta gargaɗi jami’anta da su ƙara jajircewa wajen gudanar da ayyukansu na yau da kullum. Jami’in hulɗa da jama’a na...
Gwamna jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ki amincewa da murabus din shugaban ma’aikatan sa, Ali Haruna Makoda da wasu kwamishinoni uku. Hakan na kunshe ne cikin...
Rahotanni daga jihohi da dama a fadin kasar nan sun nuna cewa akalla Kwamishinoni 53, da ma’aikatan gwamnoni da dama ne suka ajiye aikinsu domin tsayawa...
Sakatariyar Ƙungiyar Yardaddun matan Kwankwasiyya, Hauwa Bello Fulani, ta ce kamata ya yi matan gida su fito a rinƙa damawa da su, wajen tallafawa masu ƙaramin...
Shugaban ƙungiyar Kano A Yau gobe ta Allah ce, Mallam Sani Sa’ed ya ce, matuƙar masu ƙarfi za su rinƙa tallafawa marayu da iyayensu da abubuwa...
Ƙungiyar nan masu rajin tallafawa masu ƙaramin ƙarfi da marayu, ta haɗa Zumunci KHZ Foundation, dake nan Kano, ta raba tallafin kayayyakin abinci a unguwannin Zoo...