Wasu kananan ‘yan kasuwar kwari sun gudanar da zanga-zangar lumana na kin amincewa da da tauye musu adadin yawan yadi a Dila. Wakilin mu na ‘yan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, da zarar ta kammala bincike kan dan China mai suna Geng Quangron da ake zargi da kashe budurwarsa Ummukursum...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wani matashi a gaban kotun majistret mai lamba 23 da ke zamanta a unguwar Nomansland, karkashin mai shari’a...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Mallam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi, ya ce, wajibi ne iyaye su zama masu...
Wani malami a tsangayar koyar da aikin gona da ke jami’ar Bayero a jihar Kano, Malam Abubakar Adamu, ya ce, amfani da Turoso a gona yana...
Kungiyar zauren samar da zaman lafiyar ‘yan kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano, ta ce, akwai bukatar gwamnatin Kano ta kyautatawa ‘yan aksuwar da aka yiwa...
Kungiyar ‘yan Gwanjo da ke Mariri ‘yan itace, sun koka dangane da yanka shaguna wadanda suka fi karfin ‘yan kasuwar wurin. Ma’ajin kungiyar, Bashir Hamza Mai...
Wani matashi mai sana’ar sarrafa Turoso, Abdulrahman Sabi’u garin Katsina titin ring road a jihar Kano, ya ce, Da Turoso suke amfani, domin noma a gonakin...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta wani zargin ake yi tana sayar da harabar wasu kotunan jihar, wanda Kwamarad Bello Basi Fagge da mutum 2 suka yi....
Shugaban makarantar Sheikh Muhammad Isyaka Rabi’u Tahfeezul Qur’ani da ke unguwar Sani Mainagge, a karamar hukumar, jihar Kano, Malam Musbahu Tijjani Rabi’u, ya ce, haddar Alkur’ani...