Connect with us

Addini

Rahoto: Babban zunubi ne uba ya yi sakaci da tarbiyar ‘ya’yansa – Limamin Kabuga

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Mallam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi, ya ce, wajibi ne iyaye su zama masu tarbiya sannan ‘ya’yan su kasance masu tarbiya.

Malam Abubakar Dorayi, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Addini

Rahoto: A rinƙa kyautata alwala yadda Manzon Allah (S.A.W) ya yi – Limamin Al-Muntada

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na Almundata da ke unguwar Dorayi, a karamar hukumar Gwale, jihar Kano, malam Nura Sani, ya ce, al’umma su rinka kyautata alwala, domin tana daga cikin manyan ibadu da Allah ya shar’anta ga bayinSa.

Malam Nura Sani, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Abba Isah Muhammad, yayin da yake karin bayani, dangane da abinda hudubar da ya gabatar ta kunsa.

Muna da cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

Continue Reading

Addini

Rahoto: Mu rinƙa ƙoƙarin zuwa sallar Juma’a a kan lokaci – Limamin hukumar sharia

Published

on

Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Dayyib Haruna Rashid, ya ce, akwai buƙatar al’ummar musulmi, su rinƙa zuwa masallacin Juma’a a kan lokaci.

Malam Dayyib Haruna Rashid, ya bayyana hakan a zantwarsa da walikin mu na ƴan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Ɗinki.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Addini

Rahoto: Azumin Tasu’a da Ashura na kankare zunuban shekara guda – Limamin Tukuntawa

Published

on

Limamin masallacin Juma’a Na Masjidul Ƙuba da ke unguwar Tukunwa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce,  Azumin Tasu’a day Ashura Na kankare zunuban shekara guda.

Malam Abubakar Tofa, ya bayyana hakan ne, a zantwarsa da walikin mu Na ƴan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Ɗinki.

Akwai cikakken rahoton a muryar da ke ƙasa.

Continue Reading

Trending