Wani mai sana’ar nikan hatsi dake unguwar Hammawa a karamar hukumar Kumbotso mai suna Jamilu Rabi’u Abdullahi ya ce, su na fuskantar rashin samun nika a...
Kungiyar matasan unguwar Danbare da ke karamar hukumar Kumbotso, mai kokarin samar wa al’umma mafita a yankin na Danbare ta ce, za ta taimakawa jami’an tsaro...
Kotun majistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a Aminu Muhammad Gabari ta aike da wani Jami’in damara na Cooperate Security gidan gyaran hali. Jami’in mai...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yabawa matasan Kano akan gudunmawar da suke bayar wa ga jamian tsaro da gwamnati domin tabbatar da zaman lafiya...
Shugaban hukumar bada ruwan sha na jihar kano, Dakta Garba Ahmad Kofar Wambai, ya ce, hukumar rarraba wutar lantarki ta KEDCO ta kashe musu wutar lantarki...
Wani Direban mota ya manta fasinjojinsa a wani gidan mai da ke nan kano, sai bayan da ya je jihar Kaduna a unguwar Kawo zai sauke...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC ta kama magungunan kashe kwari a gona na jabu. Shugaban hukumar Malam Shaba...
Wani kwararren mai daurin karaya a Kano, Ashiru Salisu da ke unguwar Magashi a karamar hukumar Gwale ya ce, al’umma su kasance ma su lura wajen...
Majalisar limaman masallatan juma’a ta Kano, ta ce rabuwar kawunan musulmi da ake samu shi ne babban abin da ke kawo koma baya ga musulman kasar...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan dokar masarautu wanda ta tabbatar da Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin shugaban...