Kungiyar dattijai a kasuwar kantin kwari, ta bukaci kungiyar kasuwar kantin kwari da ta yi aiki da hukumar anti-corruption domin dakile matsalolin danne hakkin kananan ‘yan...
Rundunar ‘ƴan sandan jihar Kano ta gano wani mutum da mahaifin sa ya daure shi tsawon shekaru sha biyar. Al’amarin ya faru ne a unguwar Fulani...
Gwamnatin jihar Kano za ta bibiyi hanyoyin kilomita 5 da a ka yi a kananan hukumomin jihar a lokacin tsohon gwamna Dr Rabi’u Musa Kwankwaso. Majalisar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada umarnin a karawa daliban jihar Kano alawus da ta ke biyan su, kasancewar wanda a ke basu a yanzu...
Kwalejin kimiyya da fasaha da ke jihar Kogi ta kori dalibai 25 da a ka kama da satar jarrabawa. Jami’ar hulda da jama’a da ke kwalejin,...
Limamin masallacin Juma’a na Usman bin Affan da ke kofar Gadon Kaya Dr Abdallah Usman Umar Gadon Kaya ya ce, ba laifi ba ne dan saurayi...
Wani dan damfara ya shiga kasuwar ‘Yan lemo da ke Na’ibawa karamar a hukumar Kumbotso, ya damfari masu sana’ar sayar da katin waya a kasuwar kudade...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano karkashin jagorancin Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya gabatar da wani zama da...
Wasu ma’aikan wani kamfani a garin Panshekara da ke karamar hukumar Kumbotso, sun gabatar da korafi a hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da...
Wani wani matashi dan gwagwarmaya, Kwamaret Adamu Dayi ya ce, iyaye na taka rawar gani wajen lalacewar tarbiyar matasa a wannan zamanin. Kwamaret Adamu ya bayyana...