Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye ta ke domin inganta kadarorin gwamnati da a ka kyalesu ba’a amfani da su domin samun kudin shiga. Gwamna...
Wani Ma’aikacin jinya daya nemi a boye sunan shi ya ce a wata ukun farko da aka samu bullar wannan cutar Corona an samu karancin masu...
Wata mata da a ke zargin ta da a aikata laifi an dawo zaman kotu a ka sanar da kotu cewar Allah ya yiwa matar rasuwa....
Kotun majistiret mai lamba 35, da ke zaman ta a unguwar Nomanslad, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, ya aike da wani matashi Abubakar Muhammad Kwana...
Wani matashin mai suna Aminu Bello da kuma wata matashiya Hauwa Muhammad sun gurfana a gaban kotun majistiret mai lamba 35 da ke zaman ta a...
Majalisar kula da al’amuran shari’a ta kasa ta amince da nadin wasu sababbin alkalan babbar kotu guda shida a jihar Kano. Hakan na kunshe ta cikin...
Nuna rashin da’ar wasu ‘yan majalisar dokokin jihar Kaduna guda uku a zauren majalisa ya janyo masu hukuncin dakatarwa na tsawon watanni tara a ranar Talata....
A na zargin wani mutum mai suna Usman Ali dake unguwar Dabai a jihar Kano da bibiyar tsohuwar matar sa da ya sake ta, bayan ta...
Wani fitaccen sha’iri mai gudanar da majalisi a jihar Kano a na zargin ya angwance da amaryar sa ba tare da sanin iyayen ta ba. Sha’irin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce, mutuwar marigayi Alhaji Shehu Rabi’u shahararren dan kasuwar nan a jihar Kano babban rashi ne ga al’ummar jihar Kano da...