Uwargidan mai suna Daharatu Hamza wadda ta ke kwance a ta ce a gadon asibiti a Kano, ta ce Amarya Hafsat Hafizu c eta watsa mata...
Wani dan kasuwar hatsi ta Dawanau a jihar Kano, Malam Adam Ishaq Bagadawa, ya ce, ba laifin ‘yan kasuwa ba ne tsadar kayan masarufi a lokacin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama matasan da a ke zargi da yin fashi a gidan wani mutum a unguwar Yamadawa da ke...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a unguwar Hotoro, karkashin mai shari’a Abdu Abdullahi Wayya, ta tabbatar wa da wani magidanci shi ne mahaifin ‘yar...
Gwamnatin jihar Kano ta gurganar da wasu matasa biyu a babbar kotun jihar mai lamba 12, da ke zamanta a unguwar Bompai, da zargin laifin kisan...
Kungiyar rajin tallafawa marayu da iyaye mata a jihar Kano, ta horas da marayu da iyaye mata sana’o’in dogaro da kai, domin a gudu tare a...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria, ta yi kira ga mahukunta da su ci gaba da kamen...
Kwamishinan ilimin jihar Kano Muhammad Sunusi Kiru ya ce, sun janye malaman Gwamnati daga makarantun al’umma ne, saboda yadda su ke karbar kudade a hannun iyayen...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu daga cikin mutane biyar da hatsarin wata ƙaramar mota da kuma baburin Adai-daita...
Limamin masallacin Juma’a na unguwar Sharada da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano, Malam Baharu Abdulrahman, ya ja hankalin al’ummar musulunci da su rinka tanadin...