Connect with us

Labarai

Rahoto: Magidanci kai ne ka haifi ‘yar ka – Kotu

Published

on

Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a unguwar Hotoro, karkashin mai shari’a Abdu Abdullahi Wayya, ta tabbatar wa da wani magidanci shi ne mahaifin ‘yar da tsohuwar matar sa ta haifa, bayan watanni goma sha takwas da rabuwar su.

Wakilin mu na ‘yan Zazu, Abubakar Sabo, ya rawaito cewar, Magidancin mai suna Hamza Usman, tsohuwar matar sa Ramatu Haruna ta shigar da karar sa ne a gabatan kotun, saboda bayan ta fada masa ta haihu, ya yi ikirarin ba ‘yar sa ba ce.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

 

Labarai

Ranar ‘yan jaridu ta duniya: Aljanu na satar labarai daga sama – Danfodio

Published

on

Masanin harkokin aljanu a jihar Kano, Abdullahi Idris Danfodio ya ce, aljanu na satar labarai daga sama domin fada wa al’umma.

Abdullahi Idris Danfodio, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Ibrahim Abdullahi Soron Dinki.

Akwai cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Da zarar PI ta fashe za mu yi abinda za mu taimaka wa mutane – Matashi

Published

on

Wani matashi a jihar Kano, Auwal Muhammad Musa, mai jiran fashewar PI ya ce, da zarar ta fashe za su gudanar da abubuwan da za su taimakawa al’umma.

Auwal Muhammad, ya bayyana, ya bayyana hakan ne, yayin zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Yusuf Nadabo Isma’il.

Domin jin cikakken rahoton saurari wannan.

Continue Reading

Labarai

Rahoto: Matasa masu jiran fashewar PI na fama da matsalar damuwa – Masani

Published

on

Wani masani da ke karatun babban Digiri a jami’ar Bayero, bangaren nazarin halayyar Dan Adam a jihar Kano, Shu’aibu Lawan Matawalle, ya ce, akwai damuwa ga matasan da ke jiran fashewar PI, domin babu wanda yake samun kudi haka kawai ba tare da yayi kasuwanci ba.

Shu’aibu  Matawalle, ya bayyana hakan ne, a zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, Yusuf Nadabo, dangane da yadda matasa ke jiran fashewar PI.

Muna da cikakken rahoton a muryar da ke kasa.

Continue Reading

Trending