Jam`iyyar NNPP, ta nuna damuwa game da kin amincewar da hukumar zabe ta yi da wasu sunayen da ta gabatar mata domin maye gurbin wasu daga...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a kasa INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri’a a zaɓen ƙasar nan da ke tafe, ta hanyar haɗa hannu...
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo na biyu da za a gudanar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace batun sauyin Kudi ba gudu ba ja da baya, Wanda zai fara aiki a ranar 31 ga wannan wata na janairu....
Babbar kotun tarayya Mai zaman anan Kano ta gargadi Hon shehu Wada Sagagi da ya daina Kiran sa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP. Cikin wani hukunci...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da barkewar annobar cutar Tarin Mashako da cutar Lassa a kananan hukumomin jihar 13 da suka hadar da karamar...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta ce ya kamata babban bankin kasar nan, CBN ya yi la’akari da halin da masu karamin karfi da mazauna yankunan...
Kamfanin hakowa da sarrafa albarkatun man fetur na Najeriya NNPCL, yauwa bayyana cewa cikin watan Maris din 2023 ne za a fara aikin hako danyen man...
Shugaban Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu ya jaddada shirinsu na gudanar da babban zaɓen wannan shekara a lokacin da aka tsara,...
Rahorannin dake fitowa Wasu daga ma’aikatar albarkatun man fetur ta kasa ta ce gwamnatin tarayyar ta bayar da kusan nairan biliyan 173.2 domin daidaita farashin sama...