Yanzu haka an yi jana’izar mutane 9 daga cikin kusan 15 da wata babbar mota ta hallaka yayin da Direban motar yake gudun wuce kima, jim...
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana yadda aka zargi wani Soja, da ya yi barazanar harbe wasu jamipan gidan ajiya da gyaran hali a jihar. Al’amarin...
Biyo bayan da rushewar hawa na uku a wani bene da ake ginawa a unguwar Saharaɗa kwanar kasuwa da ke karamar hukumar Birni, yanzu haka hukumar...
Sabon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano CP Salman Garba Dogo, ya ce ba zai ci gaba da zama a cikin ofishin sa ba, yayin da faɗan...
Kwamitin nan mai tabbatar da tsaro da yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen Wayoyi, da kuma magance ta’ammali da shaye-shaye, wanda gwamnatin jihar Kano ta kafa,...
Wani masanin tattalin arziƙi da ke jihar Kano ya bayyana cin hanci da rashawa a matsayin tushen matsalar Najeriya. Dakta Ibrahim Ahmad Muhammad, shugaban tsangayar koyar...
Kotun majistrert mai lamba 51 karkashin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola, ta sanya ranar 25 ga wannan watan domin bayyana matsayarta a kan tuhumar da ƴan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta ware kuɗi sama da Naira Miliyan 99, domin saɓunta katanga da gyare-gyare a gidan Sarki da ke Nassarawa, bisa yadda...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga jami’an tsaro da su gaggauta kawo ƙarshen faɗan Daba a faɗin jihar, tare da kira...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya nemi ƴan sanda su fitar da Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero, daga cikin gidan Sarki na...