Kungiyar hadin kan Malaman Makarantun Islamiyya da Tsangayu ta jihar Kano ta yi barazanar yin karin kudin makaranta sakamakon tsadar rayuwar da ake fama da ita...
Yanzu haka kungiyar direbobi masu dakon man fetur ta kasa (NARTO) ta sanar da janye yajin aikin gama-gari da ta soma daga jiya Litinin 19 ga...
‘Yan kasuwar Mai karami Plaza dake daura da Malam Kato Square a jihar Kano, sun roki mahukunta kan su sa baki hukumar kula da lafiyar abinci...
Gamayyar jami’an tsaro a jihar Kano sun ba da tabbacin samar da cikakken tsaro a lokacin zaben cike gibi da za’ayi a karamar hukumar Gari, wadda...
Kotun shari’ar muslinci ta Gama PRP dake jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Nura Yusuf Ahmad, tayi umarnin a binciki lafiyar kwakwalwar ‘yar Tik-Tok din nan...
Kotun shari’ar Muslunci dake zamanta a shelkwatar hukumar Hisbah ta jahar Kano, karkashin mai shari’a Mallam Sani Taminu Sani Hausawa, ta yankwa matashiyar ’yar Tik-Tok din...
Ƴan kasuwar magani dake jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan titin gidan gwamnatin jihar Kano, kan yadda suka ce an tilasta musu tashi...
Mai magana da yawun kotunan shari’ar musulunci na jihar Kano Muzammil Ado Fagge, ya ce basu da masaniyar fitar da Murja Ibrahim Kunya, daga cikin gidan...
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta musanta zargin guduwar jarumar Tik-Tok din nan Murja Ibrahim Kunya, kamar yadda wasu suke yadawar cewar...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta rufe fiye da shaguna guda ɗari bakwai na masu sayar da magunguna...