Akalla mutane sama da 20 ne suka mutu sakamakon wata fashewa da ta faru bayan fasa wani bututun ɗanyen Mai da ke ƙarƙashin ƙasa a ƙaramar...
‘Yan kasuwa da sama sun yi asarar dukiyoyin su na miliyoyin Naira a wata gobara da ta kone shaguna da dama a garin Gwarzo da ke...
Kwamitin dake taimakawa ayyukan ‘yan sanda dake jihar Kano PCRC, ya ce yanzu haka ya baza jami’ansa na farin kaya akalla sama da dubu talatin da...
Shugaban kungiyar matasa Musulmi ta kasa reshen jihar Kano KAMYA, Kwamared Imam Muntaka Abdulmalik, ya ce kungiyarsu za ta ci gaba da tallafawa Marayu, da masu...
Shugaban Kungiyar masu hada-hadar filaye da gidaje da kuma mamallaka gudajen haya, PALDAN, Alhaji Musa Khalil Hotoro, ya bukaci al’umma da su rinka sanin mutanen da...
Kungiyar sintirin Bijilante reshen unguwar Gyadi gyadi, dake karamar hukumar Tarauni, ta samu nasarar cafke wani matashi mai suna Ibrahim wanda ya ce, shi ɗan Asalin...
Babban limamin masallacin juma’a na garin Yalwa karama dake karamar humumar Tofa mallam Ibrahum Umar, ya shawarci al’umma da su kara tashi tsaye wajen yin addu’a...
Yayin da yake jawabi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana kwarin gwiwarsa kan yadda alkalan kotun koli za su iya tabbatar da adalci kan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta lashi takobin kakkabe bata garin da suke kara addabar al’umma a sassan jihar Kano. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP...
Rundunar sojojin Najeriya ta hadarin Daji ta sake kuɓutar da mutum 52 da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Isa ta jihar Sokoto dake...