Kotun ɗaukaka kara da ke zamanta a sakatariyar Audu Bako, ta sake tabbatar da hukuncin kotun kasa na mallakawa iyalan marigayi Sharu Ilu wani rami da...
Rundunar tsaro da ke yaƙi da ƙwacen waya da faɗan Daba da kuma kawar da Shaye-shaye ta Anti Snaching Phone da ke jihar Kano, ta samu...
Babbar kotun tarayya mai lamba ɗaya da ke zamanta a Abuja, ta ci tarar jam’iyyun NNPP da APC na jihar Filato, Naira dubu ɗari biyar-biyar, bayan...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam da wayar da kan jama’a, ta Awareness for Human Right and Charity Foundation ta sha alwashin maka jam’iyyar NNPP ta jihar...
Likitocin da suke aiki da gwamnatin jihar Kano (NAGGMDP), sun jingine yajin aikin gargaɗin da suka fara a ranar Talata 01 ga watan Oktoban 2024, biyo...
Al’ummar garin Dan Hassan da ke ƙaramar hukumar Kura a jihar Kano, sun gudanar da addu’o’i da saukar Alkur’ani sau 82 a rana ɗaya, tare da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ba za ta lamunci yin duk abinda ya saɓa da koyarwar addinin Musulunci, ko kuma yin duk abin da...
Rundunar da ke yaƙi da ƙwacen Waya da faɗan Daba da kuma magance shaye-shaye ta Anti Snaching Phone, da ke jihar Kano, ta ce ta baza...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Rights Network, ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano, da ta ƙara wadata motocin ɗaukar ɗalibai...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce waní matashi rnai suna Umaro Garba ɗan unguwar Jar-Kuka mai shekaru 32 a Duniya, an yi zargin ya rataye...