Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC, ta bai wa hukumar tsaron farin kaya ta DSS wa’adin awa guda da su saki shugaban su na ƙasa Joe Ajearo,...
Gwamnatin jihar Kano ta ɗage komawa makarantun Firamare da na Sakandire daga ranar Lahadi da Litinin, har zuwa wani lokaci da za a saka a nan...
Rundunar tsaro da ke yaƙi da ƙwacen waya da faɗan Daba da kawar da Shaye-shaye ta Anti-Phone Snaching da ke jihar Kano, ta samu nasarar cafke...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane uku a unguwar Sabon gari yankin Noman’sland da ke ƙaramar hukumar Fagge a Kano, sakamakon...
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano Kanseic, daga karɓar Naira milyan...
Wasu matasa da suka addabi unguwar Ɗorayi da faɗan Daba, da sace-sacen kayayyakin jama’a, sun sake lashe aƙalla Mutane biyu bayan da suka hau su da...
Kwalejin fasaha ta jihar Kano, Poly Technic, za ta fara gwajin ta’ammali da miyagun ƙwayoyi ga ɗaliban da za su nemi gurbin karatu a shekara mai...
Al’ummar unguwar Gayawa da kewaye da ke ƙaramar hukumar Ungogo a jihar Kano, sun gudanar da wani gangami domin nuna damuwar su kan matsalar rashin kyan...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da kwamitin kar-ta kwana da zai dunga shiga lungu da saƙo na jihar, domin yin riga-kafin cututtuka don kare jihar daga...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a nan Kano ta kama wani mutum da zargin laifin damfarar wasu mata wajen karɓar kudadensu da sunan zai samar musu...