Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria ta ce, ba za su zuba idanu a ci gaba da...
Wani direban Baburin Adaidaita Sahu, Malam Nura Musa Bachirawa unguwar Yamma ya ce, Saboda neman mafita su ka tafi yajin aiki, a kan kudin sabunta, amma...
Hukumar KAROTA, ta ce duk wanda bai fahimci dokar hukumar sashi na goma da ya ba ta damar sabunta lasisin tuki ga masu ababen hawa na...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan adam ta lobal Community for Human Right Network, Ambasada Karibu Yahya Lawan Kabara, ya ce, za su dauki matakin shari’a ga...
Kasar Afrika ta Kudu na tuhumar mutumin da ya bankawa majalisar dokokin kasar wuta, a matsayin dan ta’adda. A na tuhumar wanda a ke zargin a...
Gwamnatin Joe Biden na Amurka na shirin bayar da gudunmuwar karin dala miliyan 308 a matsayin taimakon jin kai ga Afghanistan, wanda zai kawo jimillar taimakon...
Kasar Rasha ta ce ba ta da kwarin gwiwa bayan tattaunawar farko da Amurka kan rikicin Ukraine, kuma ba za ta bari bukatunta na tabbatar da...
Sakamakon yajin aikin da ‘yan Adaidaita Sahu su ka tsunduma a jihar Kano, ya sanya masu tuka babura masu kafa biyu wadanda a ka fi sani...
Dagacin garin Zawaci dake yankin karamar hukumar Kumbosto, Mallam Abdulkadir Mu’azu, ya ce, kamata al’umma su kara himma wajen sanin tarihin garinsu, domin mahimmancin da hakan...
Wakilin Arewa dake cikin birnin Kano, Sayyadi Muhammad Yola ya ce, karancin rashin taimakon da masu hannu da shuni ke yi ga makarantun Islamiyya, yakan kawo...