Shugaban rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano Muhammad Lawan Falala, ya ja hankalin sabbin jami’an rundunar su 177, da aka ƙaddamar dasu yau, da...
Babban kwamandan hukumar Hisbah na jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya yi murabus daga kukerarsa a yau Juma’a. Tsohon kwamandan Sheikh Aminu Daurawa ya bayyana...
Yayin da aka shiga rana ta biyu a yajin aikin kungiyar masu gidajen Burodi a Kano, mafi yawan masu gidajen burodin na ci gaba da kokawa...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bukaci kungiyoyin dake rajin kawowa Arewacin kasar nan ci gaba da su hada kansu guri guda, domin...
Gwamnatin Kano tace nan bada jimawa ba za’a daga likafar makarantar koyon aikin jarida a matakin farko wato BMC ta Goron Dutse zuwa tsarin Diploma. Mataimakin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce yanzu haka ta shirya tsaf wajen sanyawa a kulle shafukan duk wasu ‘yan Tik-Tok din da suke yada badala....
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya bukaci shugabanni da sauran al’umma da su cire bangarancin siyasa tare da sanya kishin kasa a gaba, domin samar...
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmad Tinubu, za ta rinka rabon kudi kowane wata ga wadanda suke cikin fatara. Ministan kudi da tattalin arziki na kasa Mista...
Mai martaba sarkin kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga ‘yan kwallon kafa da su yi koyi da kyawawan halayen kyaftin din kungiyar kwallon...
Kotun shari’ar muslinci ta Gama PRP dake jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Nura Yusuf Ahmad, tayi umarnin a binciki lafiyar kwakwalwar ‘yar Tik-Tok din nan...