Kotun ɗaukaka ƙara ta shari’ar muslunci ta ce za gudanar da sauraron shari’ar ɗaukaka ƙara a rukuni na ɗaya dake ƙaramar hukumar Rano. Ta cikin wata...
Kotun daukaka kara ta shari’ar musulunci dake jihar Kano za ta nada sababbin alkalai a kotunan shari’ar muslunci su 34 wanda za su jagoranci harkokin shari’ar...
Mai Unguwar Mai Kalwa dake yankin karamar hukumar Kumbotso, Malam Basiru Dahiru Yakubu, wanda a ka fi sani da mai unguwa na Amira ya ce ya...
Kungiyar ma’aikatan Shari’a ta kasa (JUSUN) ta kira taron gaggawa a shelkwatar ta da ke babban birnin tarayyar Abuja. A daren jiya Talata ne dai wasu...
Rundunar ‘ƴan Sandan jihar Kano ta ce ta shirya tsaf wajen daƙile ayyukan ɓata garin da su ke ƙwacen wayoyin mutane, musamman ma a cikin baburan...
Shugaban kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Ambasada Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya shawarci gwamnatin Nijeriya da ta sanya baki...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano (NBA), Barrister Aminu Gadanya ya ce kungiyar su ta na goyon bayan matakin da kungiyar ma’aikatan Shari’a JUSUN...
Shugaban hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota, Baffa Babba Dan Agundi, ya gargadi mata da a ka baiwa jarin dubu goma-goma...
Kotun shari’ar musulunci ta umarci da a yi wa wasu matasa uku bulala goma-goma tare da biyan Naira dubu 10 ga wani matashi domin ya yi...
Wani magidanci mai suna Muhammad Sulaiman mazaunin unguwar Kusa dake Makoda, bisa zargin shi da laifin tankwabar da Nama Tsire a hannun tsohuwar matar sa har...