Gwamantin jihar Kano ta ce ta yafewa daliban makarantar sakandaren ilimin kimiyya da fasaha dake dawakin Tofa da suka gudanar da zanga-zanga sakamakon wata rigima da...
Mai shari’a Ibrahim Sarki Yola da ke babbar kotun shari’ar musulunci a ƙofar kudu a jihar Kano ya yanke hukuncin jefewa ga wani tsoho ɗan kimanin...
Al’umma kan yi korafin cewa yayin da a ka kama su da wani laifi ba’a basu damar kare kan su, sai dai idan gari ya waye...
Iyalan wani magidanci da ke aikin tuki a wani kamfani a jihar Kano sun yi karar kamfanin a kan zargin ya fita gida lafiya daga bisani...
Sarkin Kasuwar Abubakar Rimi da akafi sani da kasuwar Sabon Gari a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Indabo ya bukaci gwamnatin Jihar Kano da ta bai wa...
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye ta ke domin inganta kadarorin gwamnati da a ka kyalesu ba’a amfani da su domin samun kudin shiga. Gwamna...
Wata mata da a ke zargin ta da a aikata laifi an dawo zaman kotu a ka sanar da kotu cewar Allah ya yiwa matar rasuwa....
Kotun majistiret mai lamba 35, da ke zaman ta a unguwar Nomanslad, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, ya aike da wani matashi Abubakar Muhammad Kwana...
Wani matashin mai suna Aminu Bello da kuma wata matashiya Hauwa Muhammad sun gurfana a gaban kotun majistiret mai lamba 35 da ke zaman ta a...
Majalisar kula da al’amuran shari’a ta kasa ta amince da nadin wasu sababbin alkalan babbar kotu guda shida a jihar Kano. Hakan na kunshe ta cikin...