Kididdigar cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta nuna cewa a ranar Lahadin nan ba a samu bullar cutar Coronavirus a jihar Kano. Alkaluman...
Gwamnatin jihar Jigawa ta bada umarnin rufe karamar hukumar Kazaure daga yanzu ba shiga ba fita. Gwamnan jihar Alhaji Badaru Abubakar ne ya bayyana hakan a...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya ce dokar zaman gida da za ta fara aiki a birnin Katsina daga ranar Talata ba za ta shafi...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce ta cafke wata babbar mota makare da mutane 62 da ta shigo jihar daga jihar Legas, dukda dokar hana shiga da...
Gwamnan ya kuma ce rashin na Abba Kyari ba wai iya iyalan sa ba ne kawai su ka yi wannan rashin ba, Nijeriya ce ta yi...
Kungiyar lauyoyi ta kasa (NBA) reshen jihar Kano ta yi kira ga al’umma da su yi biyayya ga dokar hana fita wadda gwamnatin jihar Kano ta...
Wani sabon jariri da a ka haifa da asubahin ranar Juma’a a can unguwar Ja’en saboda Coranavirus tare da kullan da a ka shiga, ya sanya...
Mazauna gidan hayan dake unguwar ‘Yan Awaki a jihar Kano, an umarce su da su killace kan su tsawon makwanni biyu, sabo da zargin ko wani...
Bayan da tun a daren ranar da al’umma su ka fara kullen zaman gida, inda tuni masu sukuni suka kammala yin tanadi tun a daren ranar,...
Tuni a ka bunne marigayi Abba Kyari a makabartar Gudu dake birnin tarayyar Abuja a ranar yau Asabar bayan da a ka yi masa sallar janaza’iza...