Wani rahoton majalisar dinkin Duniya da ya fitar ya ce yawan mutanen da ke rayuwa ba tare da tsabtataccen ruwan sha ba sun karu a duniya....
Kwamitin dake kula da cinkoso a gidan yari ya salami daurarru 165 dake babban gidan yari na jihar Katsina. Sakatariyar kwamitin, Leticia Ayoola Daniel ceta bayyana...
‘Yansanda sun kama tsohon Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy, don yi masa tambayoyi kan zargin da ake masa na karbar makudan kudi don yakin neman zabensa,...
A jiya ne rundunar ‘yansandan jihar Kano ta yi holin wasu ‘yan fashi da makami da su ka shiga cikin gidan tsohon gwamnan jihar Jigawa a...
A sanyin safiyar yau Laraba ne ‘yan kungiyar Boko Haram suka saki ‘yammatan makarantar sakandiren dake garin Dapchi a jihar Yobe. Daya daga cikin iyayen ‘yan...
Shugaban alkalan kasar nan, Wilson Onnoghen, ya nuna damuwarsa kan gibin dake akwai tsakanin manya da kananan kotuna, musamman a matakan jihohi. Onnoghen ya bayyana hakan...
Dan sama jannatin nan da ya hau kololuwar saman karfen gidan Rediyon Kano dake unguwar Tukuntawa mai tsawon mita sama da dari hudu,Isma’Ila Abdullahi Shabege, ya...
Hukumar ma’aikatar kasa da safiyo ta jihar Kano ta fara aiwatar da rijistar gidaje da filaye da kuma gonaki dake fadin kananan hukumomi 44 na jihar...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta JAMB, Ta ce” yau ne dalibai masu bukata ta musamman za su zana jarabawarsu ta JAMB a wasu cibiyoyi biyar...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da Naira biliyan 4 a matsayin kudin da za ta gina titin karkashin kasa da kuma gadar sama titin zuwa Zaria...