Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce kasar nan na asarar naira miliyan dari takwas da sittin da takwas a duk rana sakamakon zurarewar iskar gas....