Shugaban kungiyar yan jaridu na jihar Kano, Kwamarade Abbas Ibrahim, ya bukaci ‘yan jaridu a fadin jihar nan da su rinka shiga loko da sako domin...
Na`ibin limamin masallacin juma’a na Zera dake gandun Albasa a karamar hukumar birni, malam Muhd Auwal Ishaq garangamawa,yayi kira ga gwamnati da masu hannu da shuni...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje bayyana cewa, babu wata sauran cutar Polio guda daya a dukannin kananan hukumomi 44 dake fadin jihar nan. Gwamnan...
Sanata Shehu Sani ya maka gwamna el’rufa’i a kotu,sakamokon zarginsa da ci masa zarafi da bata masa suna a kafafen yada labarai, Sanatan ya nemi kotu...
Majalisar wakilan kasar nan ta nuna fushinta game da yanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fitar da makudan kudade, kimanin Dala miliyan dari hudu da casa’in...
Sanata mai wakiltar Bayelsa ta Gabas, Ben Murray Bruce yace,” Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya manta yadda matasan Najeriya da yake kira da malalata suka tsaya...
An kwantar da tsohon shugaban Amurka, George H.W. Bush, a wani sashe da ake kula da masu cutar da ta yi tsanani a asibitin garin Texas,...
Kwamatin shugaban kasa kan ‘yan gudun hijira dake Arewa maso gabashin kasar nan, ya ce ya gudanar da aikin ido kyauta ga ‘yan gudun hijira sama...
Kwamishinan Ilimn Kimiyya da Fasaha na Jihar Kaduna, Alhaji Jafaru Sani, ya bayyana cewa, Gwamnatin Jihar Kaduna nan ba da jimawa ba za ta ci gaba...
Al’ummar unguwar Kurna layin falwaya sun koka dangane da yunkurin gine masu makabartar da suke zargin wani mutum da jagoraran ta. Tun farko dai alummar yankin...