Can kuwa daga kotun majistret mai lamba 15 karkashin jagoranci Alh muntari Garba Dandago, kotun ta aike da wani matashi gidan kaso mai suna Isah Sulaiman...
Babbar kotun jaha mai lamba 5 karkashin jagorancin mai shari’a Dije Abdu Aboki ta daure wani mutum mai suna Alhaji Munir Muhammad Sagagi shugaban bankin micro...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana gamsuwar ta dangane da sake tsayawar takarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi a zaben shekarar 2019. Sanarwar ta fito...
A yammacin jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a birnin London na kasar Ingila. Shugaban ya tashi daga filin jirgin sauka da tashi na...