Kwamishinan Ilimn Kimiyya da Fasaha na Jihar Kaduna, Alhaji Jafaru Sani, ya bayyana cewa, Gwamnatin Jihar Kaduna nan ba da jimawa ba za ta ci gaba...
Al’ummar unguwar Kurna layin falwaya sun koka dangane da yunkurin gine masu makabartar da suke zargin wani mutum da jagoraran ta. Tun farko dai alummar yankin...
Bankin duniya ya yi hasashen bunkasar tattalin arzikin kasashen Afrika da kashi 3.1 bisa 100 a wannan shekarar ta 2018 sakamakon farfadowar da suke samu bayan...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce za ta kashe makudan kudade har dala miliyan 178 a harkokin lafiya dake fadin kasar nan tin daga cikin...
Sandar majalisa wata alama ce ta iko wacce idan babu ita ba za’a iya gudanar da zaman majalisa ba. Anshiga rudani acikin majalisar dattijai ta kasa...