Wani malamin Addinin musulunci anan Kano Malam Nura Saleh Jajaye yayi kira ga ‘ya’ya da su kula da hakkokin da iyayen su ke dashi akansu. Malam...